25/12/2018

Yadda Zaka Sayi 2.2gb A Naira #500 A Layin Airtel

Yadda Zaka Sayi 2.2gb a Naira 500 A Layin Airtel

Assalamu'alaikum 

Tayaya Zaka Mori Garabasar Airtel 300%

1. Da Farko Ka Sayi Sabon Layin Airtel Kokuwa Idan Kanada Wanda Yakai Wata 3 Shima Zaiyi.

2. Saika Shiga Message Ka Ka Tura GET zuwaga 141 ta sakon SMS. 

Ka Tabbatar Wannan Sakon ya riski wayar ka. 

Dear Customer,Congratulations! You canenjoy 100% DATA BONUSANYTIME EVERYDAY FORTHE NEXT 3 MONTHS

3. Bayan Haka , Saika sake tura sakon MIFI zawaga 141

4. Bayan Dukkan nin wannan matakan, saika sanya kati na yanda kaga dama;

ga Farashin su Kamar Haka. 
N500 > *141*500# (tanayin kwana 14)
750MB x3 = 2.2GB + Garabasa
N1000 > *141*1000# ( tanayin kwana 30)
1.5GB x3 = 4.5GB + Garabasa
N2000 > *141*2000# ( tanayin kwana 30 days) =
3.5GB x3 = 10.5GB + garabasa

Rubutawa:- Farukbrowser 
Yanar Gizo:- www.24clan.com
No; 09035681141 - 07032429110