27/02/2019

Updated Now MTN Free Browsing Ta Hanyar Amfani Da 24clan VPN 50mb Daily 20 March 2019

GABATARWA

Assalamu Alaikum, Barkanmu da Warhaka, Ayau muna tafe da sabon MTN free browsing ta Hanyar  Amfani Da 24clan VPN, Wanda Kungiyar Tayi kokarin hadawa domin tallafawa mutane wurin samun sauki ba sai mutum ya dinga sayen data ba a koda yaushe.
Wannan Saitin Kowace Rana Zaka Yi Amfani Dashi Mega 50mb ne zakaci Idan Ta Qare Zaka Saikuma Gobe Idan Allah Ya Kaimu Zaka Kara Cin Wata datar Babu Ranar Tsayawar sa..

Allah Shiyi Mana Jagora Baki Daya..

ABINDA AKE BUKATA

  • Wayar Android 2G/3G/4G

  • 24clan VPN.apk 24clan VPN -     


 Config Files Updated on 20/March/2019


  • 24clan VPN mtn 50mb config file (No Expiry Date



  • Ka zabi free server a koda yaushe in zakayi connecting

MATAKAI
  • Ka bude 24clan Vpn da kai download, sai ka danna settings

  • zai bude ma wani menu sai ka zabi import tweak

  • sai kayi loacting config fiile din da kayi download daga farko sai ka danna shi kasa okay

  • sai ka dawo ka danna box dinnan na kasan servers, sai ka zabi Import Tweak a cikin option din

  • Shikenan sai ka danna connect, zaiyi connect 

KAMMALAWA
  • In ka fuskanci matsala kayi comment ko kayi contact dina domin a magance ma matsalar 
  • muna godiya da kasancewa da Shafin 24clan.com
Zaka Iya Kwafar Post Din zuwanan zuwa shafinka domin sauqaqa cigaba.

2 comments: