Da farko dai anasan kasamu natsuwa sosai yadda zaka iya fahimtar duka bayanan da zanyi,ka bisu daki daki duka ba wahala hadawar indai ka sa lura kuma ka fahimci bayanin da zanyi yanzu
ABUBUWAN DA AKE BUKATA KAFIN KA FARA
1. Admob account,Danna nan domin bude Account din
2. Android phone with chrome or firefox browser ko kuma in kanada computer dan yapi sauki da computer
WANNAN MATAKIN DA ZAN FADI SHINE GINSHIKIN GABA DAYA NA ABUNDA ZANYI BAYANI AKAI
4. Sai kana bukatar AIA FILE wanda shi zakayi amfani dashi wurin project naka, zamu badashi kyauta ga kowa DANNA NAN domin donwload nasa
5. Sai ka shiga site din Thunkable Ko AppyBuilder sai kayi logging in bakada login sai kayi register
MATAKAI DA ZAKA BI WURIN HADA APP DIN
1. Bayan kayi register zai nuna ma account page naka inda zaka chan sama akwai APPS, TEST, EXPORT, HELP
2. Sai ka danna APPS nan zai nuna maka options da yawa sai ka zabi UPLOAD LEGACY APP PROJECT [AIA] FROM MY COMPUTER
3. Zai nuna ma kayi choosen file din da kake so kayi uploading, sai ka danna CHOOSE FILE, zai bude ma file explorer [file manager] sai kayi locating inda ka aje file din da kayi downloading daga farko wato AIA FILE naka, sai ka danna shi
4. Da zarar ka dannashi zai nuna maka zaiyi upload sai ka danna okay, sai ka jira kadan ya gama uploading, yana gamawa zai bude maka project din kamar haka
5. Anan kana zabi da yawa kama sunan da kake so ka sama app din zuwa colour din da kake so duka zaka gansu a gefen hannun daman website din, sai ka fara da chanza ad units din SCREEN1, zakaga akwai banner ads akwai interstitial ad guda daya, sai ka chanza su zuwa naka ta hanyar copying naka kayi pasting cikin box din da ad units din suke
7. Anan FULL kuma zai bude page wanda zakaga duka interstitrial ads ne, anan zaka danna kan kowane daga ciki kayi replacing da interstial ad units naka, shikenan
8. Sai ka koma hannunka na haggu a sama zakaga inda akasa APPS,TEST,EXPORT,HELP, sai ka danna APPS, zai nuna options da yawa sai ka danna SAVE APP AS, zai nuna maka kasa sunan da kake so, bayan ka sa suna sai ka danna okay shikenan sai ka dan jira kadan.
9. Kana gama saving, sai kuma ka dawo ka danna EXPORT nan kusa da inda ka danna APPS, zai nuna maka options guda biyu sai ka zabi options na biyu SAVE .APK TO MY COMPUTER,
zai yi compiling sannan yayi download apk din shikenan har ka hada android application na auto impression da kuma earning app na thunkable
KADA KAMANTA KAYI REGISTER DOMIN SAMUN TUTORIALS MASU AMFANI DA SAUKI
Alhamdulillah
WRITTEN BY TAUFIK AHMAD