Kwana da yawa kunjimu shiru saboda wadansu matsaloli ne da aka samu,amma yanzuinsha Allah komi ya kusa daidata, ayau munata tafeda Tutorial na yadda zaka bude adsense account. zaka bi wadannan matakan wurin bude adsense account
1.kana bukatar email addrees,sai kayi logging din wannan address din a cikin browser naka Adsense
2.bayan ya bude maka sai ka danna sign up zai nuna maka kasa email naka da password bayan kasa zai bude maka adsense sign up page sai ka cike form din da suka baka bayan nan sai ka danna i agree with the terms,shikenan zai budema adsense page
3.Daganan sai ka cike details naka cikin form din kamar sunan site naka,email adress, sai ka danna save and continue
4.Kana danna save and continue zai bude ma homepage na adsense naka zaka sun baka wani code kasa sai kayi copy nashi ka je can a cikin html na website <body> <header>sai kayi pasting din code din anan sai kayi saving
5.sai ka dawo cikin adsesne page naka kasa save,zasu cema kayi adding payment address details sai ka cike shi misali
PAYMENT ADDRESS
1.your full name, yana nufin cikakken sunanka misali Faruk browser
2.your addressline one,yana nufin unguwar da kake a garinku misali kana KOFAR KAURA
3.your addressline two,anan anaso kasa number wayarka domin tanan su yan post office zasu kiraka in pin yazo masu
4.TOWN/CITY,anan zakasa sunan garinku misali in kana KATSINA amma kana local government batagarawa sai kasa city katsina
5.POSTAL CODE,wanna code ya kunshi code guda shidda in the format XXXXXX shima yanada muhimmanci sosai domin in bakasa daidai PIN naka bazai zo ba in bakasan postal code na unguwarku ba sai kayi search din google zasu baka postal code din.Ko ka shiga wannan website din https://nigeriapostcodes.com/
6.Phone number, zakasa number naka wadda zasuyi contacting naka
Kana gamawa sai ka danna save,yawwah!! tau ka gama hada adsense naka zasuyi ma message your account is under review zasuyi approved naka within 24hours amma yawanci bai wuce 3days.
Alhamdulillah