Assalu alaikum, barkan ku da warhaka
Da farko dai kana bukatar abubuwar kamar guda biyu
1.Email address,in bakada shi danna nan domin ka bude GMAIL
2.Dole sai kasa phone number dinka a jikin email din domin tanan google zasu gane kaine da kanka
MATAKAI DA ZAKA BI DAN YIN REGISTER NA ADMOB
1.Bayan ka mallaki email naka,sai kayi logging din wannan address din a cikin browser naka ADMOB
2.bayan ya bude maka sai ka danna sign up zai nuna maka kasa email naka da password bayan kasa zai bude maka admob sign up page sai ka cike form din da suka baka bayan nan sai ka danna i agree with the terms,shikenan zai budema admob page
3.Da zarar ya budema admob site zakaga inda suka sa get started sai ka danna,zai kaika inda zakayi add din app din ka,zaka sa ma app din sunan da kake so sai kasa next daganan zai sama IS YOUR APP ON PLAYSTORE? sai kasa NO,
4.Nan zai budema inda zai nuna maka your app is created,a chan kasa zakaga sun sama kasa CREATE AD UNIT OR I WILL CREATE LATER,saikasa CREATE AD UNITS,anan kana da zabi ukku,na daya shine BANNER ADS sai INTERSTIAL ADS sai REWARD ADS,zaka zabi daya daga ciki wanda kakeso kayi creating
5.sai ka danna daya daga ciki zai nuna kasa sunan ad unit din,to anan zaka iya sa sunan da kake so,sai ka danna create ad units, shikenan kayi create din add unit
6.bayan ka gama creating add unit sai ka danna home page zayi redirect naka zuwa home page na admob page naka,zakaga sun sama add payment address daga chan kasa sai ka danna shi
7.Tau wannna step din shine yapi kowane muhammanci,shine addding din payment address, anan ana bukata mutum ya natsu sosai domin shi address tanan zasu turoma PIN naka domin suyi verifying naka
PAYMENT ADDRESS
1.your full name, yana nufin cikakken sunanka misali MUSA ABUBAKAR
2.your addressline one,yana nufin unguwar da kake a garinku misali kana KOFAR KAURA
3.your addressline two,anan anaso kasa number wayarka domin tanan su yan post office zasu kiraka in pin yazo masu
4.TOWN/CITY,anan zakasa sunan garinku misali in kana KATSINA amma kana local government batagarawa sai kasa city BATAGARAWA
5.POSTAL CODE,wanna code ya kunshi code guda shidda in the format XXXXXX shima yanada muhimmanci sosai domin in bakasa daidai PIN naka bazai zo ba in bakasan postal code na unguwarku ba sai kayi search din google zasu baka postal code din.Ko ka shiga wannan website din https://nigeriapostcodes.com/
6.Phone number, zakasa number naka wadda zasuyi contacting naka
Kana gamawa sai ka danna save,yawwah!! tau ka gama hada admob naka zasuyi ma message your account is under review zasuyi approved naka within 24hours amma yawanci bai wuce 6hours.
Alhamdulillah
KO BIYOMU DARASI NA BIYU DOMIN SANIN YADDA ZAKAYI CREATING APP DA YADDA ZAKASA ADD UNIT NAKA A APP DIN